Home Tags Labarai

Tag: Labarai

Bidiyon Dala: Jafar Jafar na Fuskantar Barazana Inda ta kai ga...

Jami'an yan sanda sun dira a ofishin Jaridar DAILY NIGERIAN inda suke neman Mawallafin Jaridar, Jafar Jafar. A watan Oktoba na shekarar 2018, Jaridar DAILY...

Sheikh Pantami Ya Barranta Kansa Da Kalaman Nuna Goyan Baya ga...

Ministan Sadarwa, Malam Ali Isa Pantami yayi karin haske kan wasu kalamai da yayi a shekarun baya kan kungiyoyin Al Qaeda da Taliban. An ta...

Farashin Sukari na Kamfanin Dangote Bai tashi ba – Alhaji Sanbajo

Daga Rukaiyya Abdullahi Maida. Hamshakin Dan kasuwa a jahar Kano Alhaji Salisu sanbajo ya ce farashin Sukari na kamfanin Dangote bai tashi ba. Ya ...

Yanzu-Yanzu: Shugaban Kasa Buhari Ya Dawo Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a filin sauka da tashin jirage na Nnamdi Azikiwe dake Abuja bayan shafe makwanni biyu a kasar Burtaniya...

Badaƙalar Filaye: Muhyi Magaji Ya ƙi Karbar Cin Hancin Miliyan 20...

Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimin Gado, ya ki karbar toshiyar baki...

Ƴan Damfara Sun Kutsa Shafin Hukumar JAMB tare da Sace Naira...

Yan Damfara Sun yi kutse a shafin hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB, a cewar shugaban hukumar, Farfesa Ishaq Olayede. Olayede ya bayyana...

Yanzu-Yanzu: EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin Arzikin kasa ta'annati ta EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa...

Jami’ar Yusuf Maitama Sule za ta Kafa Sashin Koyar da Aikin...

Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano, na shirin kafa sashin koyar da aikin jarida da Makarantar ci gaba da karatun gaba da digiri wato School...

Gwamnatin Bauchi za ta Aurar da mata masu zaman Kansu

Sashin Hausa na BBC ya wallafa labarin cewa, gwamnatin Bauchi ta ce za ta mayar da kowacce mace mai zaman kanta jiharta ta asali. Sannan...

Da na Auri Wanda Baya Girmama Kwankwaso Gara na Zauna Haka...

Wata budurwa a jihar Kano taki amincewa da bukatar auren wani saboda Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, Jagoran Darikar Kwankwasiyya. Budurwar mai suna, Lubna Ali, ta...

Yanzu-Yanzu: An ga Watan Azumin Ramadan a Najeriya

Mai Alfarma Sarkin Musulmai, Abubakar Sa'ad II ya sanar da ganin jinirin watan Azumin Ramadan a Najeriya wanda hakan ke nuni da cewa, Gobe...

MAFI SHAHARA

ZAFAFA