Home Tags Kano

Tag: Kano

Menene Sahihancin Takardar Rahotan Rashin Lafiya da Muhyi Magaji ya gabatarwa...

Sahihancin sakamakon gwaji na asibiti da dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Barista Muhyi Magaji ya gabatarwa kwamitin bincike na majalisar...

Kano: Ƴan Sanda Sun Kama Matasa 2 da ake Zargi da...

Daga Safiya Usman Wasu matasa 2 sun shiga hannun jami'an tsaro na Yansandan Kano bisa zarginsu da satar na'urar sanyaya daki a karamar hukumar Makoda...

An Sanya Ranar Mukabala Tsakanin Sheikh Abduljabbar da Malaman Kano

Sashin Hausa na BBC ya wallafa labarin cewa, gwamnatin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta sanya ranar da za a tafka...

Sallar Layya: Magidanta a Kano Sun ce Ragon Layya a Bana...

Ga duk mai fitarwa daga aljihunsa yasan cewa ansami tashin farashin kayayyakin amfanin yauda kullum, musanman ma bangaren ababen masarufi, lamarin da masana da...

An Bukaci Masu Maganin Gargajiya da su Dinga Kula da Ingancin...

Daga Safiya Usman Hukumar kare hakkin me siye da me siyarwa ta jihar Kano ta bukaci masu sana'ar maganin gargagjiya a jihar n da su...

Kamfanin Simintin BUA ya Kara farashin Naira 200

  Dillalai da masu siyan Siminti a jihar Kano sun bayyana damuwarsu tare da rashin gamsuwa bisa karin farashin siminti da kamfanin BUA ya yi. Kamfanin...

Buhari ya Turo Wakilai Kano Domin Sanya Ranar Auren Ɗansa da...

Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya tura wakilai zuwa jihar Kano wadanda za su hadu da iyalan gidan sarauta domin sanya ranar bikin dansa, Yusuf...

Tsadar Fulawa: Masu Gidajen Burodi a Kano Za su Kara Farashi

  .....Fulawar IRS wacce Kamfanun BUA ke yi tafi Kowacce Tsada kuma tayi Karanci a Kasuwa.   Masu sana'ar gasa Burodi a jihar Kano wadanda ke karkashin...

Cryptocurrency: Wata Makaranta A Kano ta fara Karɓar Kuɗaɗen Internet a...

Makarantar New Oxford Science Academic dake unguwar Chiranci Yamma Layin Takumashi a yankin Dorayi na karamar hukumar Gwale ta ce ta amince da fara...

Tsadar Fulawa: Masu Gasa Gurasa na Barazanar Dena Sana’ar a Kano

Mako guda bayan sun janye yajin aikin gargadi na kwanaki 3, kungiyar masu gasa Gurasa ta jihar Kano sun yi barazanar tsunduma yajin aikin...

Iyayen Ɗalibai na tsaka Mai wuya sakamakon faduwar jarrabawar qualifying a...

  Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano Tun bayan da ma'aikar ilimi ta jahar Kano ta saki sakamakon jarrabawar ( qualifying) da akeyiwa Yan Aji biyu na babbbar Sakandire,...

MAFI SHAHARA

ZAFAFA