Home Tags Ganduje

Tag: Ganduje

2023: Me yasa Fafatawar Neman Takarar Gwamnan Kano a APC tafi...

Masu bibiyar al'amuran siyasa a jihar Kano, na ganin cewa fafatawar neman takarar gwamnan jihar Kano a jam'iyyar APC za ta fi daukar zafi...

An bawa Hammata Iska a Taron Jam’iyyar APC a Kano

Rikici ya barke a taron Jam'iyyar APC yau Asabar a Kano kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Taron Jam'iyyar wanda aka shirya shi domin...

2023: Ganduje Ya ja Kunnen Masu Neman Takarar Gwamna a Jam’iyyar...

Gwamnan jihar Kano ya yi gargadi ga masu neman takarar gwamnan jihar Kano a jam'iyyar APC kan su ja kunnen magoya bayansu a taron...

Rikicin APC: Magoya Bayan Buhari Sun Zargi Ganduje da Cefanar da...

Wasu daga cikin mambobin jam'iyyar APC daga Kano sun gudanar da zanga-zanga a shelkwatar jam'iyyar ta kasa dake Abuja. Mabiya jam'iyyar da suka fito da...

Ganduje Da Tsohon Sarkin Kano,Sanusi Sun Hadu a Kasar Nijar

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje da tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II sun samu damar haduwa a kasar Nijar a karon...

Matasan Arewa Sun Gargadi Ganduje Kan Shirya Taron Bikin Zagayowar Ranar...

Kungiyar matasan Arewa ta AYCF, ta gargadi gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano kan amfani da gidan gwamatin jihar a matsayin wajen shagalin...

Bidiyon cusa Daloli a Aljihun Babbar Riga na Karya ne –...

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce Bidiyon da aka ganshi yana karbar daloli yana sawa aljihu na karya ne. Jaridar Daily Nigerian...

Ganduje Ya Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Da Ta Bude Filin...

Sashin Hausa na Muryar Amurka ya wallafa labarin cewa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sake...

Gwamnatin Kano ta Keɓe Cibiyoyi 509 don yin Allurar Rigakafin Korona

Gwammatin jihar Kano ta samar da cibiyoyin yin allurar rigakafin Korona guda 509 a jihar. Shugaban tawagar kwararru kan yaki da annobar Korona, Tijjani Hussaini,...

Hana Jirage Shawagi a Jihar Zamfara Zai Bunkasa Tsaro a Yankin...

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce ayyana jihar Zamfara a matsayin yankin da jirgi bazai yi shawagi ba zai taimaka wajen...

Sace Ɗalibai: “Gwamnatin APC ta Gaza a Kowanne Mataki”- Inji Hadimin...

Salihu Tanko Yakasai, mataimaki na musamman ga gwmana Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano kan kafafen yada labarai ya ce gwamnatin APC ta bawa...

MAFI SHAHARA

ZAFAFA