Hotunan Kamaye da Adama na Dadin Kowa

Daga Hannatu Sulaiman Abba Taurarin fina-finan Hausa,Kamaye da Adama kenan na shirin fim din Dadin Kowa da ake nunawa a gidan talabijin din Arewa24. Hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri. Kamaye da Adama...

Jahar katsina ta sake rufe makaratun Allo, islammiya, haramta yin bara da Kuma taro

Daga Hannatu Suleiman Abba Gwamna jahar katsina Aminu Bello masari ne ya bayyana haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai, ta hannu sakatarin gwamnatin jahar inda ya Kara umarta da a cigaba da rufe duk wani makaratun islamiyya,...

Anyi Zanga-zanga Kan Matsalar Tsaro A Katsina

Daga Hannatu Sulaiman Abba Masu zanga-zangar da suka cika titina makil, sun kulle titin da ya yi iyaka da Funtua da Faskari da manyan itatuwa da duwatsu, sakamakon harin da aka sake kaiwa a yankin Faskari a jiya. Zanga-zangar...

Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya bayyani gobe Juma’a

Daga Hannatu Sulaiman Abba Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, Zai yi jawabi a ranar Juma’a gobe don gabatar da jawabi ga al’ummar kasar a bikin tunawa da ranar Dimokiradiyya ta bana. A wata sanarwa da ya fitar ranar...

Sojoji 35 Da Fursunoni 10 Sun Kamu Da Korona A Bauchi

Kwamishinan lafiya na jihar Bauchi Dakta Aliyu Muhammmad Maigoro ya shaida cewar sojoji 35 da kuma Fursunoni 10 ne suka tabbatar suna dauke da cutar Korona a gwajin da suka yi a baya-bayan nan. Kwamishinan ya shaida hakan ne a...

A Fara Biyan Malaman Allo Albashi ….Dr Abdulkadir koguna

Daga Hannatu Suleiman Abba Sarki hausawa afrika kuma Sardauna Agadaz Dakta Abdulkadir Labaran Koguna ne ya bayyana haka ga jaridar PRIME TIME Inda yace tun kafin zuwan ilimi Boko malamai Addini ke fama da kuma jajajircewa wajen gani kasar Hausa...

WATA SABUWA: Mahara sun kashe mutum 26 a harin Faskari, jihar Katsina

Kwana daya kacal bayan zanga-zangar da mazauna wasu kananan hukumomin jihar Katsina suka yi a dalilin rashin tsaro da ya addabi wannan jiha, a karamar hukumar Faskari ranar Talata, mahara sun afka wa mutane inda suka kashe mutum 26...

Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa

Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa Hakkin mallakar hoto: Fadar shugaban kasa   An zabi sauya salon zaman majalisar ne ta hanyar ba da tazara domin kiyaye dokokin da mahukuntan lafiya suka shar'anta da manufar dakile yaduwar...

Ba zamu kori almajiraiba a cewar gwamnatin Sokoto

Sabanin matsayar da gwamnonin arewacin Najeriya suka cimma ta mayar da almajirai jihohinsu na haihuwa, gwamnatin jihar Sakkwato tace ba za ta kori kowane almajiri ba. A cewar gwamnatin za ta dai inganta tsarin na karatun alkur’ani ta yadda ba...

An fara gudanar da bincike kan badakalar kudaden corona a Najeriya

Daga Hannatu Sulaiman Abba Tun bayan samun bullar cutar coronavirus a Najeriya, wasu ‘yan kasa da ma kungiyoyi masu zaman kansu ke mika gudunmawar su domin yaki da cutar. Fadar gwamnatin Najeriya ta ce an samu zunzurutun Naira miliyan 776. Bayan da...