Yanzu-Yanzu: Ƴan Daba Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Lumana A Kano

Rahotannin daga jihar Kano na bayyana cewa wasu ƴan daba ɗauke da makamai sun tarwatsa masu zanga-zagar neman kawo karshen matsalar tsaro a Arewacin Najeriya. Wani Dan Jarida ya shadawa wakilin mu cewa a kan idon sa ƴan daban suka...

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Tarayya Ta Bada Umarnin Buɗe Sansanin Masu Yiwa Ƙasa Hidima

Gwammatin tarayya ta amince da buɗe sansanin masu yiwa ƙasa hidima(NYSC) a faɗin ƙasarnan daga ranar 10 ga watan Nuwamba. Ministan Ci gaban matasa da harkokin wasanni, Mista Sunday Dare ne ya bayyana hakan a shafin sa na Twitter yau...

Majalisar Ɗinkin Duniya Ta yi Magana Kan Zanga-Zangar EndSARS

Majalisar Dinkin Duniya a jiya Talata ta yi kira da masu zanga-zangar End SARS su kasance suna yin ta cikin zaman lafiya. Edward Kallon, babban wakilin majalisar dinkin duniya a Najeriya, ne ya yi kiran a shafin sa na Twitter. Majalisar...

Najeriya ce Tafi Kowacce Ƙasa Samar da Shinkafa da Rogo a Faɗin Duniya –...

Sabo Nanono, Ministan noma da raya karkara, ya ce daga shekarar 2022 gwamnatin tarayya za ta hana shigo da Madara cikin kasarnan. Nanono ya bayyana hakanne yayin da yake jawabi ga manema labarai a Abuja. a taron ranar Abinci ta...

Rahoto na Musamman: Mazauna Garin Saye Dake Kano Sun Rungumi Magungunan Gargajiya Sakamakon Taɓarɓarewar...

... Suna Fama da Lalacewar Makarantu da Hanyoyi. ... Akwai Makarantar da Malamai Biyu ne Kaɗai suke koyar da Ɗalibai     Safiyar ranar Litinin ce a cibiyar lafiya matakin farko dake garin Saye, wani kauye da ake cin kasuwa a karamar hukumar...

An Kafa Sabuwar Rundunar da Za ta Maye Gurbin SARS

Babban Sufeta Janar na 'yan sandan kasarnan Muhammadu Adamu,  ya sanar da kafa sabuwar runduna mai suna SWAT wadda za ta maye gurbin SARS mai yaki da ‘yan fashi da makami da aka rusa. Sanarwa da ofishin Adamu ya fitar,...

Gwamnan Jihar Legas Ya Gabatarwa da Buhari Bukatun Masu Zanga-Zangar EndSARS

Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara jaddada kokarin sa na yiwa rundunar yan sanda garan bawul. Sanwo-Olu ya tattauna da shugaban kasar a Abuja Awanni kadan bayan ya shiga zanga-zangar EndSARS da aka...

Buhari Ya Naɗa Mataimakiyar sa A Matsayin Kwamishiniya A Hukumar Zaɓe ta INEC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattijai ta tabbatar da mataimakiyar sa ta musamman kan sha'anin kafafen yada labarai na zamani, Lauretta Onochie , a matsayin kwamishiniya a hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC. Shugaban majalisar dattijai, Ahmad...

Za’ayi Zaɓen Ƙananan Hukumomi a Jihar Kano

Shugaban hukumar zabe ta jihar Kano, Farfesa Garba Ibrahim Sheka ya shaidawa manema labarai cewa, hukumar KANSIEC ta sanya ranar 16 ga watan Janairun shekarar 2021 a matsayin ranar da za’a gudanar zaben ƙananan hukumomin jihar. Farfesa Garba Ibrahim Sheka...

Akwai yuwuwar Cutar Korona Ta Ƙara Ɓulla Karo Na Biyu – Gwamnatin Tarayya

Kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da annobar Korona ya gargadi yan Najeriya kan yuwuwar sake bullar cutar Korona karo na biyu. Shugaban kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar COVID-19 na fadar shugaban kasa, Boss Mustaphata ne ya...