Ngozi Okonjo-Iwela Ta Zama Shugabar Hukumar Kula da Kasuwanci Ta Duniya

Ngozi Okonjo-Iwela, yar takara daga Najeriya, ta samu nasarar zama darakta janar na hukumar kula da harkokin kasuwanci ta duniya (WTO). Okonjo-Iwala ta samu kuri'u 104 daga kasashe 164 mambobin hukumar, inda ta doke abokiyar karawarta daga kasar Koriya ta...

Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Ƙara Naɗa Farfesa Mahamud Yakubu a Matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe ta...

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kara naɗa Farfesa Mahmood Yakubu a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC don ƙara yin wa'adin shekara 5 kamar yadda gidan Talabijin na Channel ya rawaito. Akwai karin bayani nan gaba.....  

Maulud: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Alhamis A Matsayin Ranar Hutu

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin bikin tunawa da ranar haihuwa ANNABI MUHAMMAD Tsira da Amincin Allah su Kara tabba a gare shi. Ministan cikin gida, Rauf Aregbesola, ne ya bayyana...

Mun Raba Tallafin Kuɗi Sama Da Biliyan 6 Ga Talakawa Mabukata a Jihar Zamfara...

Ministar jin ƙai da walwalar jama'a, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ce ma'aikatarta ta raba tallafin kuɗi Naira Biliyan 6, 091, 580, 00 ga magidanta talakawa dubu 129, 137 a jihar Zamfara. Ministar ta yi bayanin hakan ne yayin tattaunawa...

Sai an kusa ƙarƙare wasa Zidane yake saka ni – Isco

  Sashin Hausa Rediyo Faransa ya wallafa labarin cewa, Isco ya caccaki mai horar da ‘yan wasan Real Madrid, Zinedine Zidane, yana mai cewa dan kasar Faransan ya maida shi saniyar ware.   Dan wasan tsakiyar na kasar Spain bai fafata a...

Za’a Soma Kama Masu Tallar Maganin Gargajiya Ta Hanyar Batsa a Kano

Sashin Hausa na BBC ya wallafa rahoton cewa, gwamnatin jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti don fara kama masu tallar maungunan gargajiya ta hanyar amfani da kalaman batsa yayin talla. Kwamitin wanda ke ƙarƙashin kwamishinan...

An yi Garkuwa Da Matar Dagacin Garin Tsara a Masarautar Karaye Dake Kano

Masarautar Karaye ta sanar da cewa wasu yan bindiga sun yi garkuwa da matar dagacin garin Tsara a karamar hukumar Rogo, mai suna Aishatu Aliyu. Kamar yadda rahotan da Wamban Karaye, Alhaji Muhammad Mahraz ya gabatarwa da Sarkin Karaye, Alhaji...

“Na Yafewa masu zargina da Ɓoye Tallafin Korona” – Sadiya Umar Faruoq

Ministar Jin ƙai da walwalar jama'a, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ce ta yafewa wadanda su ka soke ta bisa boye kayan tallafin cutar Korona da za'a rabawa talakawa. Ta yi bayyana hakanne yayin da take amasa tambayoyin manema labarai...

Zanga-Zangar EndSARS: An Harbi Dan Jarida Da Wasu Mutane Da Dama A Jihar Kogi

Wakilin Jaridar The Sun a jihar Kogi Emmanuel Adeyemi na daga cikin mutanen da aka harba a garin Lokoja yau Litinin yayin fada tsakanin masu zanga-zanar EndSARS da yan daban siyasa. Kamfanin dillancin labarai na kasa(NAN) ya rawaito cewa an...

Zanga-Zangar EndSARS: Ana Yi Mana Barazana Da Takunkumin Hana Shiga Kasashen Ƙetare –...

Babban Hafsan sojin kasa, Janar Tukur Buratai, yaki amincewa da kiran da ake yi ga kasashen duniya na su sanya takunkumin hana shiga kasashen su ga wasu manyan jami'an tsaron soji bisa zargin take hakkin wasu yan Najeriya yayin...