An Soki Ahmed Musa Bisa Sanya Hoton Matarsa ta na Sunbatar sa a Facebook
Muslmai magoya bayan dan wasan kwallon kafar Super Eagle, Ahmed Musa sun bayyana rashin jin dadinsu bayan hoton da dan wasan ya wallafa yana sumbatar matarsa a shafinsa na Facebook.
Hoton dai ya nuna matar dan wasan na sumbatar kumatunsa.
Musulmai...
Wasanni: Zidane zai bar Real Madrid
Sashin Hausa na RFI ya wallafa labarin cewa, Zinedine Zidane ya shirya tsaf don yin hannun riga da Real Madrid a karshen wannan kaka da muke ciki duba da yadda yake ganin yanayin al’amura a kungiyar babu tabbas.
Rahotanni dai...
Yanzu-Yanzu: Diego Maradona Ya Mutu
Gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya, Diego Maradona ya rasu ya na da shekaru 60 a duniya bayan ya sha fama da ciwon zuciya.
Kocin na Gimnasia an kwantar da shi a Asibiti a farkon watan Numbawa.
Akwai karin bayani...
Sai an kusa ƙarƙare wasa Zidane yake saka ni – Isco
Sashin Hausa Rediyo Faransa ya wallafa labarin cewa, Isco ya caccaki mai horar da ‘yan wasan Real Madrid, Zinedine Zidane, yana mai cewa dan kasar Faransan ya maida shi saniyar ware.
Dan wasan tsakiyar na kasar Spain bai fafata a...
Barcelona da Madrid zasu kara a wasan El Classico
Yau ake saran fara wasan El Classico na farko a kakar shekarar 2020 zuwa 2021 inda Barcelona zata karbi bakuncin Real Madrid.Wannan wasa na zuwa ne a mako na 7, sabanin yadda aka saba a gani a shekarun baya...
TB Joshua Ya Gargadi Messi Kan Shirin Barin Barcelona
Mamallakin Majami'ar Synagogue, Temitope Joshua, wanda aka fi kira da TB Joshua, ya gargadi dan wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Barcelona, Lionel Messi, kan barin Kungiyar.
Joshua yayi gargadin ne a shafinsa na Instagram a yau Laraba.
Inda ya rubuta "Ba...
Messi Ya Kauracewa Atisayen Kungiyar Kwallon Kafa ta Bercelona
Lionel Messi ya shaidawa masu horar da kungiyar kwallon kafa ta Bercelona cewa bazai samu zuwa atisaye ba a ranar Laraba, kamar yadda sabon daraktan kungiyar Ramon Planes ya fada.
A ranar Talata ne dai Messi ya fadawa kungiyar cewa...
Wasanni: Messi Ya Nemi Barin Kungiyar Kwallon Kafa ta Bercelona Nan take
Shahararren dan wasan nan na kungiyar Kwallon kafa ta Bercelona, Lionel Messi ya fadawa kungiyar kwallon kafar ta Bercelona yana son barin kungiyar.
Kungiyar ta tabbatar da cewa dan wasan dan asalin kasar Agentina ya aiko mata da wani rubutu...
Bayern Munich ta lashe kofin Zakarun Nahiyar Turai Karo na 6
Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich ta lashe kofin zakarun nahiyar turai na kakar wasanni ta 2019/2020, bayan ta doke Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German da ci daya mai ban haushi a Lisbon, dake Portugal a daren...
A yaune za’a fafata wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar turai
A yaune za'a fafata wasan karshe nacin kofin zakarun nahiyar turai tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Beryan munich da kungiyar kwallon kafa ta paris saint-Germany (PSG).
Za'a fara wannan gagrumin wasan ne da misalin karfe 8:00 na daren yau a...
Wasanni: Shugaban Kasa Buhari Ya Nada Daniel Amokachi a Matsayin Mai Bashi Shawara
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana sunan Daniel Amokachi a matsayin mai bashi shawara kan
harkokin wasanni.
A wata takardar nadin nasa mai kwanan wata 17 ga Agusta kuma mai dauke da sa hannun Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, tayi bayanin...