Tuesday, October 20, 2020
Home Uncategorized

Uncategorized

Yajin Aiki: Matsayar Da Aka Cimma Tsakanin ASUU Da Gwamnatin Tarayya

An daga Zaman tattaunawar da aka yi tsakanin kungiyar ASUU da Gwamnatin tarayya kan batun janye yajin aiki zuwa 21 ga watan Oktoba. Yajin aikin da kungiyar ta fara tsawon watanni 6 da su ka wuce, shi ne babban dalilin...

Wani Mai Bayar da hayar gida Ya Kona matar dake haya a Gidan sa...

Wani mai bada hayar gida ya kunna wuta a dakin daya daga cikin masu hayar gidan sa bisa rike masa bashin Naira Dubu 11. Rahotanni sun bayyana cewa, wacce abun ya faru akanta mai suna Misis Mary Samuel,ta rasa ran...

‘Kishiyar Mahaifiya ta ce Silar Kulle ni Shekara 7 a Gareji’ -Ahmad Aminu

Tattaunawa kenan da wakilin jaridar PRIME TIME NEWS yayi da Ahmad Aminu, mai shekaru 32 wanda mahaifin sa da kishiyar mahaifiyar sa suka kulle tsawon shekaru 7 a garaejin mota na gidansa dake unguwar Farawa, ta Karamar hukumar Kumbotsa...

Shekara shida kenan cif yau da rasuwar Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero

A ranar jumaa aka gudanar da adduoi a babban masallacin Kano, don adduar cika shekara shida da rasuwar sarkin Kano Alhaji Ado Bayero.  

Saudi Arabiya ta kuma sanya dokar hana fita a wasu birane

Labarin dake ishemu daga kasar Saudiyya ya tabbatar da sake rufe wasu birane a kasar busa yaduwar cutar nan mai sarke numfashi wati coronavirus.

MOST COMMENTED

COVID-19: Kafafen Yada Labarai na cikin matsanancin Hali – BON

Daga Salisu Hamisu Ali Shugaban Kungiyar Kafafen yada labarai na Rediyo da Talabijin (BON) Hajiya Sa'a Ibrahim tace kafafen yada labarai na gudanar da ayyukan...

HOT NEWS