Home Siyasa

Siyasa

Hotuna: Sanata Kwankwaso Ya Kaddamar da Katafariyar Gadar Sama a Jihar Ribas

Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kaddamar da katafariyar gadar sama wacce gwamnan jihar Rivers, Nysom Ezenwo Wike ya gina a birnin Fatakwal yau Talata.      

Yanzu-Yanzu: Ganduje Ya Tsige Salihu Tanko Yakasai daga Mukaminsa

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya sauke mataimakinsa na musamman kan kafafen yada labarai, Salihu Tanko Yakasai bisa kalamansa na sukar jam'iyyar APC. Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammadu Garba ne yasanar da hakan a wata...

Ra’ayi: “Wai Fa Ashe Nima Tsohon Mai yin doka Ne” – Musayyib Kawu Isah

  Idan na tuna na taba zama mai yin doka abin yana bani dariya matuka da gaske. Abinda yasa nace haka kuwa shine; a zahirin gaskiya yan majalisa nada matukar muhimmanci wurin gudanar da mulkin alumma. Sune masu yin doka...

Sha’aban Sharada Ya Zargi Ganduje da Haifar da Rikici a Jam’iyyar APC a Kano

Dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar birni, Sha'aban Ibrahimm Sharada ya soki shugabancin jam'iyyar a jihar bisa kokarin hana shi sabunta rijistar zama dan jam'iyyar. Sha'aban Sharada ya yi zargin ne yayin da yake yiwa manema labarai jawabi yayin...

Ra’ayi: Dalilin Da ya Sa Jagora Rabiu Kwankwaso Ya Kafa Nasara Radio- Herssern Umar

    Daga, Herssern Umar (Hassanul Basari) Kwankwasiyya redcap rangers vP Jagora Rabiu Kwankwaso mutum ne mai matuqar kishin yankin daya fito a ciki, ma'ana Arewa. Tunanin Kwankwaso da hangen nesan sa ya wuce yadda wasu suke daukar sa, wato mutum ne da Allah...

PDP ta Nemi Rundunar ‘Yan Sanda ta Tuhumi Abdullahi Abbas Bisa Kalaman Tunzura Jama’a

Jam'iyyar PDP ta rubuta wasika ga babban sufe janar na yan sanda, Mohammed Adamu, inda take neman a tuhumi shugaban jam'iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas bisa kalaman batanci. "Ku hukunta duk wanda kuka gani yana yunkurin satar kuri'a yayin...

2023: Yankin Kudancin Najeriya ne yakamata ya fitar da Shugaban Kasa -Ganduje

A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke kara karatowa, gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce Kudancin Najeriya yakamata a mikawa mulkin shugabancin Najeriya. Ganduje ya yi bayanin hakan ne a Kano yayin tattaunawa da gidan Talabijin na...

2023: ‘Ku Ajiye Makamanku Akwai Lokacin Amfaninsu’, Sakon Abdullahi Abbas Ga Ƴan Daba

Shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas ya kara ingiza magoya bayan jam'iyyar APC kan su dauki matakan hukunta duk wanda ke shirin magudin zabe a shekarar 2023. Abdullahi Abbas, wanda ke batu kan PDP Kwankwasiyya, ya...

Da a ce Donal Trump Ya Gayyaci Ganduje Da ya taimaka masa Wajen Murɗe...

Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya, Alhassan Ado Doguwa, ya ce da ace tsohon shugaban kasar Amurka, Donal Trump ya nemi tallafin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje da ba a kayar da shi a zaben kasar ba. Alhassan Ado...

Watanni Biyar Bayan Rarara ya yi Hafzi Da Naira Dubu-Dubu na Masoya Buhari...

Wata biyar bayan neman yan Najeriya da su dauki nauyin wakar da zai yiwa shugaban kasa Buhari anan gaba, shahararren mawakin nan, Dauda Kahuta Rarara har yanzu bai saki wakar ba. A watan Satumba na shekarar 2020 ne dai Rarara...

Jam’iyyar APC za ta Shekara 100 ta na Mulki a Najeriya – inji Dan...

Yusuf Gyadi, dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Pankshin/Kanke/Kanam, ya ce jam'iyyar APC za ta shekara 100  tana mulkin Najeriya. Ya bayyana hakan ne jim kadan bayan ya yanki katin sabunta rijistar jam'iyyar APC a karamar hukumar Gum-Gagdi, Kanam dake...

MOST COMMENTED

Obaseki Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Edo Karo na 2

Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar Asabar a jihar. Obaseki ya lashe zabe a karo...

HOT NEWS