Na Koyi Darusa A Soyayya da Dangote -Tsohuwar Budurwarsa
Wata budurwa yar Atlanta ta kasar Amurka mai suna Bea Lewis ta bayyana yadda soyayyar shahararen attajirin Afrika, Aliko Dangote ta mamaye zuciyarta, inda ta ce ta dauki darasi da dama cikin alakarsu ta soyayya.
Ta kuma ce soyayyar ta...
Budurwa Ta Kai Ƙarar Saurayinta Kotu Bisa Ɓata Mata Lokaci Bai Aureta Ba
Wata budurwa a kasar Zambia ta kai karar saurayinta bisa bata mata shekaru takwas suna soyyaya daga karshe kuma bai aureta ba.
Budurwar mai suna Gertrude Ngoma mai shekaru 26, rahotanni sun bayyana cewa ta shaidawa kotu a Zambia cewa...