Tuesday, January 19, 2021
Home Raayi

Raayi

2020: Jihar Jigawa Da Fitattun Mutanen Da Suka Rasu

  Jihar Jigawa ta gamu da abubuwa na rashin daɗi, zulumi, jimami, fargaba, faɗiwar gaba, firgici, da alhini na faruwar abubuwa da dama wadda na tabbata jihar baza ta taɓa mantawa da wannan shekarar ba musamman da ta zama sanadin...

An yi Kira Ga Gwamnatin Kano Da ta Tallafawa Ma’aikaciyar Jinya ta Sa Kai...

Anyi Kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta tallafawa ma'aikaciyar jinya ta sa Kai a Ma'aikatar lafiya da kafafu biyu bayan da ta rasa kafafuwanta sakamakon hatsarin mota. Shugaban Gidauniyar Tallafawa Mabukata Daga Tushe wato Grassroot Care & Aid Foundation...

Matsalar Tsaro Kullum Ƙara Taɓarɓarewa Take a Arewacin Najeriya

  Ina mamakin yadda ake kashe al'umma a Arewacin Najeriya, A sace wasu domin ansar kudaden fansa, A kona mana dukiya a kuma saceta, A dauke Matan mu wasu abata musu rayuwarsu da sauran abubuwa marasa dadi da suke faruwa. Yau...

Buɗaɗɗiyar Wasika Zuwa ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya

Buɗaɗɗiyar Wasika Zuwa ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya. Sunana Amb Auwal Muhd Danlarabawa Shugaban Gidauniyar Tallafawa Mabukata Daga Tushe na kasa wadda aka fi sani da suna Grassroot Care and Aid Foundation GCAF. Ina Mai Kira ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ƙarƙashin jagorancin...

UWA ABAR KOYI: Barrister Hauwa Bello Hayyatu

Daga Jazuli Lawan Gwarzo INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN, Lallai mutuwa tana yanke jin dadi ta raba kowa da masoyi! Allah ka gafartawa Mama Kuye. Hakika nayi rashin Uwa, Aminiya, Malama, Mashawarciya, Mai ilimi hakuri da hangen nesa wadda ta kasance...

Kyawawan halaye 11 na mai martaba Sarkin Rano Alhaji Muhammad Kabiru Inuwa

Daga Abubakar zaharadden Kyawawan Halaye a dunkule yana nufin kyakkyawar mu’amalah tsakaninka da Jama’a. Ita kuwa kyakkyawar mu’amala da Jama’a tana sanya ƙauna da soyayya. Sarkin Rano Alhaji Muhammadu Kabiru Inuwa ɗan Sarkin Rano Muhammadu Inuwa, shi kuma Muhammad Inuwa ɗan...

MOST COMMENTED

Yanzu-Yanzu: An shiga Tattaunawar Sirri tsakanin Gwamnatin Tarayya da Kungiyar ASUU

Yanzu haka wakilan gwamnatin tarayya da shugabannin kungiyar ASUU na tattaunawar sirri kan yajin aikin da kungiyar ta shafe watanni ta na yi. Tattaunawar wacce...

HOT NEWS