Daukar matasa aiki sama da 774,00 da Gwamanatin tarayya ta kaddamar dabarune na magance...
Daga Abdurashid Abdullahi
Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya kuma Ministan Shari'a, Abubakar Malami, SAN ya ce shirin fadada ayyukan gwamnatin tarayya na musamman na samar da ayyukan yi guda 774,00 ga 'yan Nijeriya na daga cikin kokarin da aka tsara da...
ABUN MAMAKI : Mace bata taba gama sakandari ba a garin karofin yashin Danshayi...
Daga Hannatu Suleiman Abba
Kauye karofin Yan yashi dake Dan shayi a karamar hukumar Rimin Gado na fuskantar kalubale na rashin ingantace hanya, makaratun,Asibiti da Kuma zaizaiyar kasa ,Wanda haka yake Zama barazana ga rayuwar su.
Kauye karofin Yan yashi a...
Talakawan ƙasar nan ba za su taɓa manta ƙangin wahalar da PDP ta jefa...
Daga Abubakar zaharadden
Ganin wasu rahotannin na nuna cewa jam’iyyar APC ta kasa na kokarin fitar da shugaban jam’iyyar ta kasa daga Arewa maso gabashin Najeriya, inda Shugaban kasa kuwa zai fito daga kudancin Najeriya, kana arewa maso yamma ta...
Majalisar Dattawa ta bukaci Manyan Hafsoshin Tsaron Kasarnan suyi murabus
Daga Salisu Hamisu Ali
Majalisar ta yanke shawarar kira ga manyan hafsoshin tsaron kasar nan da suyi murabus ne bayan kudurin da dan majalisar dattijai mai wakiltar Barno ta Kudu Sanata Ali Ndume yayi wanda kuma shine shugaban kwamitin rundunar...
Gwamnatin Kano ta amince da samar da filaye domin yin abincin dabbobi
Daga Salisu Hamisu
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da bada ma girman hectares 1000 domin samar da abincin dabbobi karkashin shirin cigaban ayyukan gona na Kano.
An amince da karin filayen ne a kananan hukumomi 16 dake jihar .
Babban mai kula...
Gwamnatin Tarayya ta amince a bude makarantu don yan ajin karshe suyi jarabawa
Daga Sulaiman Auwal mashal
Gwamnatin tarayya ta janye dokar hana tafiye-tafiye a fadin kasar nan sannan ta bada umarnin a bude makarantu don ‘yan ajin karshe su koma makaranta.
Dokar zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Yuli 2020.
Bisa ga...
Ba a musgunawa mabiya addinin kirista a Najeriya, inji Buhari
Daga Sulaiman Auwal Mashal
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rahoron da wata kungiya daga kasa Burtaniya wato AAPG wadda tace tagabatar da rahoton cewa mabiya addinin kirista na fuskantar kalubale daga kungiyoyin mahara da suka hadar da makiyaya wanda...
Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya bayyani gobe Juma’a
Daga Hannatu Sulaiman Abba
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, Zai yi jawabi a ranar Juma’a gobe don gabatar da jawabi ga al’ummar kasar a bikin tunawa da ranar Dimokiradiyya ta bana.
A wata sanarwa da ya fitar ranar...
Coronavirus a Kaduna: El-Rufai ya sassauta dokar hana fita
Daga Hannatu Sulaiman Abba
Gwamnatin Kaduna da ke Najeriya ta sassauta dokar kullen da ta saka a jihar wadda ake kallo a matsayin mafi tsauri a arewacin kasar.
Gwamna Nasir Ahmed El-Rufai ne ya sanar da hakan a wani jawabi da...
Ba a kula da mu tun bayan rasuwar mahaifinmu — Iyalan Abacha
Shekaru ashirin da biyu bayan rasuwar tsohon shugaban mulkin soji na Najeriya, Janar Sani Abacha, iyalansa sun bayyana yadda suke ji dangane da maraici.
Daya daga cikin 'ya'yan marigayin, Sadiq Abacha, ya shaida wa BBC cewa alakarsu da wasu abokan...