Saturday, October 31, 2020
Home Labarai

Labarai

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gwamnan Jihar Imo Ya Nemi Afuwar ‘Yan Arewacin Kasarnan

Daga Musa Muhamad Kutama, Kalaba Gwamnan Jihar Imo,  Hope Uzodinma ya nemi afuwar al'ummar Arewacin kasar Nan da suyi hakuri su ci gaba da aike musu da kayan abinci zuwa Jahohin kudu maso Gabas lura da cewa kayan abinci Duk...

Gwamnatin Kano Ta Yabawa Al’ummar Jihar Bisa Kokarin Bin Dokar Tsaftar Muhalli Ta Karshen...

  Daga Nusaiba Abdul'aziz Muhammad Gwamanatin Jihar Kano ta ce Yazuwa wannan Lokaci Al’ummar Jihar na Kokari wajen Ganin Sun bi Dokar Takaita Fita a yayin da Ake Gudanar da Zagayen Duba Gari wanda ake Gudanarwa a Duk Asabar din Karshen...

Kasar Faransa za ta ci gaba da fuskantar matsin tattalin arziki har karshen shekara...

  Sashin Hausa na Rediyon Faransa ya wallafa labarin cewa minstan Kudin Faransa Bruno Le Maire ya bayyana cewa kasar zata fuskanci mummunar komabayan tattalin arziki har zuwa karshen wannan shekara ta 2020, sabo da matakan kariya daga coronavirus da...

Jami’ar Maryam Abacha Ta Bada Tallafin Na’urar Wanke Hannu Ga Jami’ar Bayero Kano

Shugaban Jami'ar Bayero, Kano, Farfesa Sagir Adamu Abbas ya karbi tallafin na'urar wanke hannu guda 10, tare da kaddamar da yin feshi a jami'ar, a ziyarar da shugaban jami'ar Maryam Abacha, farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, a shirye-shirye bude makarantu...

Buhari Ya Umarci Ministoci Da Su Mika Rahotan Abinda Ya Haifar Da Zanga-Zangar EndSARS...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ministocin sa da su gabatar da rahotan tattaunawar da suka yi da al'umma a jihohin su kan zanga-zanagr EndSARS mako mai zuwa. Mai magana da yawun shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana hakan...

Jami’ar Bayero Kano Ta Karrama Dr. Hajara ta Sashin Koyar Da Aikin Jarida

Jami'ar Bayero ta gabatar da shaidar karramawa ga Dr. Hajara Umar Sanda ta sashin koyar da aikin Jarida na Jami'ar bisa aiki tukuru da sadaukarwa yayin da take a matsayin mataimakiyar shugaban sashin kula da harkokin dalibai. Hakan na dauke...

Gwamnatin Kano Ta ce Ta Kashe Kudi Sama Da Miliyan Dari Hudu Kan Gangamin...

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kashe kudi Sama da Naira Miliyan Dari hudu da talatin kan gangamin yaki da cutar Polio a fadin jihar nan a wannan shekarar. Kwamishina lafiya, Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya bayyana hakan a...

Gwamnan Ribas Ya Haramta Kungiyar IPOB a Jihar

  Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana kungiyar ‘yan awaren kabilar Ibo, IPOB a matsayin kungiyar ‘yan ta’adda, kuma ya sanya hannu a wata doka da ke haramta ta da ayyukanta a jihar. Wannan matakin na kunshe ne a wata...

Gwamnan Imo Ya Ba da Tallafi Ga Hausawan Da Zanga-Zangar EndSARS ta Shafa a...

Daga Musa Muhammad Kutama, Kalaba Gwamnan Jihar Imo,  Hope Uzodinma ya bai wa iyalan Wadanda masu zanga-zangar Endsars suka kai musu farmaki kyautar kudi Naira dubu 500 su ci abinci sakamakon Mijin su da zauna gari banza suka kashe a...

Gwamna Matawalle Ya Roƙi Gwamnatin Tarayya Ta Saki Tallafin Biliyan 10 Ga Wadanda Ayyukan...

Gwamna Bello Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya roki gwamnatin tarayya da ta saki kudi Naira Biliyan 10 na tallafi wanda ta yi alkawari tun da fari don tallafawa wadanda barnar yan bindiga da ambaliyar ruwa ya shafa a...

LATEST NEWS

MUST READ