Tuesday, October 20, 2020
Home Kundin Kanywood

Kundin Kanywood

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Da Amincewar Iyayena na Shiga Harkar Film’ -Isah Jibril

Mai Bada Umarni a shirin film na masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, Isah Jibril Lawal ya ce da amincewar iyayen sa ya fara harkar fina-finai, sannan tun yana karamin yaro yake sha'awar shiga shirin Filma. Isah Jibril , wanda shine...

Dabi’ar Lalata da Maza ta Mamaye Masana’antar Shirya Fina-Finai ta Nollywood – Jarumi Maduagwu

Jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta kasa Nollywood, Uche Maduagwu ya ce dabi'ar auren jinsi ta mamaye masana'antar Nollywood. Uche ya ce wani jarumi a masana'antar ya yi masa fyade a farkon shirin fim din ya shiga a garin Legas,...

‘Daga Qasidar Yabo na Koma Wakokin Hausa’ – Mawaki M Mars

Matashin mawakin Hausa mai suna Mukhtar Isah Usman wanda akafi sani da M Mars ya bayyana cewa tun tasowarsa yake sha'awar shiga fannin rera waka inda yace tun daga makarantar Islamiyya ya fara rera Qasidar yabo wanda ya kaishi...

‘Sauraron Wakokin Marigayi Lil-Ameer ne Yaja Hankalina Wajen Fara wakar Hip-Pop’ -Abba Talantino

Matashin mawakin gambara na Hausa Hip-Pop, Abba Sani Jakada wanda ake kira da Talantino yace sauraran wakokin Lil-Ameer, DJ AB da Sauran Mawakan Hip-Pop ne yaja hankalin sa wajen fara yin waka. Mawakin wanda yake dan Asalin unguwar Gama ne...

Silar Jaruma Hafsat Idris(Barauniya) Na Fara Waka -Mawaki Ameer Dan Soja

  Shahararren mawakin Hausar nan wanda aka fi sani da Ameer Dan Soja ya bayyana cewa silar kaunar da yake yiwa jaruma a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, Hafsat Idris wacce ake kira da 'Barauniya' ce tasa ya fara waka. Mawakin...

Hotunan da Mawaki Ado Gwanja Ya wallafa a shafin sa sun jawo ce-ce-kuce

Shahararen mawakin Hausa kuma jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood Ado Gwanja ya wallafa wasu hotuna a shafin sa na Instagram inda suka jawo ce-ce-kuce. Mawakin ya wallafa hoto na farko ne wanda aka ganshi tare da wasu yan...

HOTUNA: Janaizar Mahaifin jarumi Ali Nuhu

Akwatin gawar kenan kafin a rufe ta a garin Gombe. Hoto mai dauke da hoton marigayin dake nuna taron janaizar. Gawar a cikin akwati kafin rufewa.

Korona tasa yan fim munyi mutuwar tsaye, inji Adama matar Kamaye a wasa

FITACCIYAR jaruma Hajiya Zahra'u Saleh, wadda aka fi sani da Adama matar Kamaye ta cikin shirin 'Daɗin Kowa' na gidan talbijin na Arewa24, ta bayyana halin da ta shiga sakamakon killace ɗan ta da aka yi a kan ya...

Hotunan Kamaye da Adama na Dadin Kowa

Daga Hannatu Sulaiman Abba Taurarin fina-finan Hausa,Kamaye da Adama kenan na shirin fim din Dadin Kowa da ake nunawa a gidan talabijin din Arewa24. Hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri. Kamaye da Adama...

LATEST NEWS

MUST READ