Saturday, October 31, 2020
Home Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Samu Raguwar Masu Cutar HIV a Nijeriya -Rahotan Amurka

  Sashin Hausa na BBC ya wallafa labarin cewa,  Ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya ya ce ya miƙa rahoton ƙarshe na ƙididdigar ƙwararru kan alƙaluma da tasirin cuta mai karya garkuwar jiki na shekara ta 2018 a Nijeriya. An gabatar da...

Masana sun ce miyar kuka na ƙara wa mata ni’ima da ƙarfin mazakuta ga...

  Rahotan da sashin Hausa na gidan Rediyon BBC ya wallafa ya zayyano alfanun Kuka kamar haka: Kuka tana kunshe da muhimman sinadarai masu gina jiki kuma masu inganta lafiya Kuka bishiya ce mai asali da ake samu a nahiyar Afirka da...

Shiryawa Matakan Kariya da Kula da Cutukan da ake dauka ta Jiki Ya zama...

A yayin da ake bikin ranar cutar da ake dauka ta jiki ta duniya a duk ranar 13 ga watan Satumba na kowacce shekara, Kungiyar Global Sepisis Alliance ta tunatarwa gwamnatoci, mahukunta masu kula da fannin lafiya, kwararru da...

Lemon tsami yana gyara maniyi -Rahoton BBC

  Wani Rahoto da gidan Rediyon BBC Hausa ya wallafa ya nuna muhimmanci da alfanun lemon tsami ga lafiyar jikin dan' adam kamar haka: Lemon tsami yana cikin muhimman ƴaƴan itace da likitoci suka ce suna da muhimmanci a jikin ɗan...

Jami’ar Bayero Tayi Gwajin Samfur 27, 831 na Cutar Corona

Mataimakin shugaban jami'ar Bayero Kano mai barin gado Farfesa Yahuza Bello Yace cibiyoyin gwajin cutar COVID-19 guda uku da jami'ar ta samar sun yi gwaji 27, 831. Yahuza Bello ya fadi hakanne a yau Lahadi yayin bude sabon dakin taro...

Tsuntsaye na barazana ga manoman jihar Sokoto

Daga Abubakar zaharadden A daidai lokacin da manoma ke dab da cin moriyar nomansu a sassan ƙasar nan, manoman yankin jihar Sokoto sun soma kokawa akan barazanar da tsuntsaye suka soma yi musu, abinda ka iya kawo cikas ga amfanin...

Gwamnatin Ganduje za ta kafa kotun hukunta masu ƙin sanya Ƙyallen rufe Baki da...

Daga Abubakar zaharadden Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce, gwamnatinsa za ta kafa kotun tafi da gidanka da zata riƙa hukunta mutanen da basa bin dokar sanya ƙyallen rufe baki da hanci wadda ke ɗaya daga cikin...

An Soke Bukukuwan Sallah a Jihar Niger

Daga Salisu Hamisu Ali Gwamnatin Jihar Niger ta soke dukkanin bukukuwan Babbar Sallah. Bukukuwan sun hada da hawan sallah na sarakunan gargajiya, sallar idi a filayen idi tare da gaisuwa da ziyarce-ziyarce. A sanarwar da gwamnatin ta fitar a yau Lahadi ta...

Cutar Korona: An Samu Karancin Yin Rijistar Haihuwa – NPC

Daga Salisu Hamisu Ali Hukumar Kula da yawan jama'a ta kasa (NPC) ta koka kan karancin yin rijistar haihuwa a dai-dai lokacin da bayanai suka nuna cewa an samu karancin yin rijistar haihuwa cikin watanni hudu da suka gabata. Daraktan hukumar...

Osinbajo Ya Qalubalanci Matasa yayin da ake Fama da Annobar COVID-19

Daga Salisu Hamisu Ali Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo a yau Asabar ya buqaci matasan kasar nan da su yi amfani da damarmakin da suke samu kuma su zamo masu kawo mafita yayi da annobar Corona ta haifar da...

LATEST NEWS

MUST READ