Sunday, October 25, 2020
Home Kasuwanci

Kasuwanci

kasuwanchi

An Chanzar da Dalar Amuruka Daya a Naira 460 a Kasuwannin Bayan Fage

Darajar kudin Naira a yau Litinin ta fadi da kaso 1.09 yayin da ake chanzar da Dalar Amuruka daya kan Naira 460 a kasuwar bayan fage. Faduwar Darajar Naira din ya biyo bayan umarnin da shugaban kasa Buhari ya yi...

Dalilan Da yasa nake Siyar da Man Fetir akan Naira 158 Duk Lita –...

Alhaji Auwalu Ali Rano, Shugaban Kamfanin AA Rano, ya ce duk da karin kudin man fetir da aka yi zuwa 162 duk lita, kamfanin sa bazai siyar da mai sama da Naira 160 ba. Shugaban Kamfanin yayi bayanin hakanne a...

Adesina Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Bankin Raya tattalin Arzikin Afrika

Shugabannin hukumar gudanarwar Bankin raya tattalin arzikin Afrika sun sake zaben Akinwumi Adesina a matsayin shugaban Bankin. Mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Lauretta Onochie ce ta tabbatar da labarin a wani sakon taya murna data wallafa a shafinta...

Shoprite Na Shirin Barin Najeriya

Daga Salisu Hamisu Ali Shoprite, babban shagon siyar da kayan abinci a yankin Africa, na shirin barin Najeriya bayan wallafa yadda yake cigaba da barin hada-hadar sa a kasashen yammacin Africa. A wani bayani da Johannesburg Stock Exchange ta sanya a...

Kamfanin Arik Air Zai Fara Zirga-Zirgar Jirage a Kano

Daga Salisu Hamisu Ali Kamfanin zirga-zirgar jirgin sama na Arik Air a yau Litinin ya sanar da cewa jiragen sa za su fara sauka da tashi a filayen sauka da tashin jirage na Malam Aminu Kano da na Yola a...

Majalisar dokokin jihar Kano ta yi dokar kula da tsarin tafiyar da harkokin kuɗaɗe

Daga Abubakar zaharadden Yayin da gwamnatin jihar Kano ta rage kasafin kudinta na bana da kimanin naira biliyan 70 saboda mummunan tasirin da annobar cutar korona ta yi ga tattalin arzikin jihar, majalisar dokokin jihar ta zartar da sabuwar dokar...

Kar Ku dauki Fasinjar da bai sa safar rufe Hanci da Baki Ba –...

Daga Salisu Hamisu Ali Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi matuka ababan hawa akan daukar fasinja wanda bai sa safar rufe hanci da baki ba. Gwamnan yayi gargadin ne yayin kaddamar da rabon safar fuska da baki ga...

Kamfanin KEDCO Ya Musanta Batun Hukumar Samar da Ruwan sha ta Kano

Daga Salisu Hamisu Ali Kamfanin rarrabawa hasken wutar lantarki na Kano (KEDCO) ya musanta ikirarin hukumar samar da ruwan sha ta jihar na cewa rashin wadatacciyar wutar lantarki ne ya haddasa matsalar karancin ruwan sha a jihar Kano. A wata sanarwa...

Gwamnatin Jihar Kano ta Shirya Hana Kasa Kaya akan Hanyoyi

Daga Salisu Hamisu Ali Gwamnatin Jihar Kano ta kafa kwamitin ko ta kwana da zai yi maganin masu kasa kaya akan hanya a cikin kwaryar birnin Kano. Kwamtitin dai na karkashin shugabancin shugaba hukumar dake kula da zirga-zirgar ababan hawa na...

Karancin Masara, Ka Iya Shafar Tattalin Arzikin Najeriya – Cewar Shugaban Kungiyar Manoman Kaji...

Daga Abubakar Zaharaddeen Kano Shugaban kungiyar masu noman kaji ta kasa reshen jihar Kano, Umar Usman Kibiya yayi kira ga gwamnatin tarayya da da gaggauta magance matsalar karancin masara a kananan rumbuna da kasuwanni da gidajen gona wanda hakan na...

MOST COMMENTED

Masu Zaben Sarki a Masarautar Zazzau Sun Zabi Sabon Sarki

Masu Zaben Sarki da suka hada da Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Aminu , wanda shine shugaba, Makama Karami, Alhaji Muhammad Abbas, Fagacin Zazzau, Alhaji...

HOT NEWS