Sunday, October 25, 2020
Home Kasashen- Waje

Kasashen- Waje

Trump Ya katse Hira da talabijin saboda tambayoyi masu zafi

  Sashin Hausa na Rediyo Faransa, RFI ya wallafa labarin cewa, shugaban Amurka Donald Trump ya haure takalman sa ya fice daga wajen hira da talabijin din CBS saboda abinda ya kira nuna son kai wajen tambayoyin da masu hira...

Amurkawa Sun fi Son Biden Ya Zama Shugaban Kasa

Wata sabuwar kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta nuna cewa, dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Democrat Joe Biden, ya bai wa shugaba Donald Trump rata mai yawa a daidai lokacin da ya rage kasa da wata guda a gudanar...

Yanzu-Yanzu: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Warke daga Cutar korona

Shugaban kasar Amurka, Donal Trump ya warke daga cutar COVID-19. Ya yi bayanin cewa yana jin kwarin jiki "fiye da yadda nake ji a shekaru 20 da suka gabata". Shugaban dai ya kamu da cutar COVID-19 a ranar Juma'a tare da...

Wata Mata ta Fado daga cikin Mota Yayin da ta ke daukar Bidiyon Snapchat

Wata mata ta fado daga cikin mota a babbar hanya yayin da take daukar Bidiyo don wallafa shi a shafin Twitter a yankin Surrey na Kasar Burtaniya. Matar ta fado ne bayan ta leqo da jikin ta ta tagar motar...

Joe Biden Ya na shan Kwayoyin Kara Kuzari kafin ya yi Jawabi gaban Jama’a...

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya yi ikirari ba tare da bada cikakkiyar sheda ba cewa dan takarar shugabancin kasar na jami'iyyar Democratic, Joe Biden yana shan kwayoyin kara kuzari idan zai yi magana a cikin jama'a. Trump ya fadi...

Sojoji Sun Saki Tsohon Shugaban Kasar Mali

Sojojin dake mulki a kasar Mali sun ce sun saki tsohon shugaban kasar, Boubacar Keita, wanda aka tsare tunda aka yi juyin mulki a kasar a ranar 18 ga watan Agusta. Sojin junta, wadanda suka kira kan su kwamitin yantar...

Mali: ECOWAS ta umarci Sojojin kasashen Yammacin Afrika su kasance cikin shirin Ko ta...

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma(ECOWAS) ta dakatar da kasar Mali bayan sojoji sun yi juyin mulki a kasar, sannan kungiyar ta umarci sojojin kasashen yammacin Afrika su zauna cikin shirin ko ta kwana. Sojoji dai a kasar...

Mutane Dubu 25 ne Suka Mutu Sakamakon Cutar COVID-19 a Yankin Afrika-WHO

Ofishin Hukumar lafiya ta duniya(WHO) na yankin Africa dake Brazzaville na Kasar Congo yace an samu asarar rayuka 25, 000 sakamon cutar COVID-19 a Africa. Hukumar lafiyar ta bayyana hakanne a shafin ta na Twitter @WHOAFRO. WHO ce tayi bayanin cewa"Akwai...

Shugaban Kasar Mali yayi murabus bayan sojoji sun kama shi

Shugaban Kasar Mali yace yayi murabus ne domin gudun "Zubar da jini" awanni bayan sojojin kasar sun kama shi a wani juyin mulki na bazata bayan shafe watanni ana rikicin siyasa a kasar. Sojojin sun kulle Ibrahim Boubacar Keita da...

Gwamnatin Kasar Nijar Ta Aika Sakon Ta’aziyya ga Jami’ar Maryam Abacha

Daga Salisu Hamisu Ali Gwamnatin kasar Nijar tayi ta'aziyya ga mamallakin jami'ar Maryam Abacha American University dake jihar Maradi ta Kasar Nijar bisa rasuwar daya daga cikin hazikan malaman makarantar. Sakon ta'aziyyar na dauke ne cikin wata wasika mai dauke da...

MOST COMMENTED

Zaurawa dubu 22 aka samu a jihar Zamfara sakamakon kisan gillar...

Sashin Hausa na gidan Rediyon Faransa, RFI ya wallafa labarin cewa Kimanin zaurawa dubu 22 aka samu a jihar Zamfara da ke Najeriya sakamakon...

HOT NEWS