Home Ilimi

Ilimi

Hukumar JAMB ta Sanar da Ranar da za’a Kammala Bada Gurbin Karatu na Shekarar...

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa(JAMB) ta sanar da ranar 15 ga Yuni a matsayin ranar karshe ta kammala bayar da gurbin Karatu na shekarar 2020 a manyan makarantun Najeriya. Gurbin karatun na jarrabawar samun gurbi karatu ce...

Jerin Sunayen Manyan Makarantun da Gwamnatin Jihar Kano ta bada Umarnin Rufewa

Daga Junaid Idris Gezawa Gwamnatin jihar kano ta bada umarnin rufe wasu manyan makarantun jihar nan take sakamakon matsalar tsaro a fadin kasarnan kamar yadda sanarwar da dakta Mariya Mahamoud Bunkure, kwamishiniyar ilimi mai zurfi ta bayyana Makarantun da abin ya...

“Nayi Farin ciki da Gwamnatin Tarayya ta bawa Jami’ar Maryam Abacha Lasisi” – Farfesa...

Shugaba kuma Wanda ya kafa Jami'ar Maryam Abacha(MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya yabawa gwamnatin tarayya da duk wadanda suka tallafa wajen bawa jami'ar lasisin fara karatu. Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya yi yabon ne a ranar Laraba a sanarwar...

Ana Fama da Ƙarancin Ruwa a Jami’ar Bayero Kano Sakamakon Yajin Aikin Ma’aikatan Jami’o’i

Ana fama da matsalar karancin ruwan sha a Jami'ar Bayero Kano, biyo bayan yajin aikin da ma'aikatan Jami'o'i ke yi a fadin Najeriya. Idan za'a iya tunawa dai a ranar Juma'a, 5 ga watan Fabarairu kungiyar SSANU da NASU, suka...

Makarantar Hidayatul Adfal Ila Dinil Islam Wajila ta Gudanar da Bikin Saukar Al’Qur’ani Karo...

Makarantar MADARASATUL HIDAYATUL ADFAL ILA DINIL ISLAM WAJILA BANGAREN TAJWEED Dake Unguwar Dan Agundi ta gudanar da bikin Saukar Al'Qur'ani mai girma na dalibai 70. Taron saukar wanda aka gudanar da shi a ranar Asabar ya samu halartar manyan baki...

Gwamnatin Tarayya ta Amince da Kafa Jami’ar Maryam Abacha a Kano da Wasu 19...

Gwamnatin tarayya a yau Laraba ta bada lasisin kafa sabbin jami'o'i masu zaman kansu guda 20. An dau matakin ne a zaman majalisar zartarwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta. Ministan ilimi, Malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan ga...

Za mu Sake Rufe Makarantu a Kasarnan Idan Har…… -Kwamitin Yaki da Korona

Kwamitin yaki da cutar Korona na fadar shugaban kasa ya ce ba zai dakata da rufe makarantu a kasarnan ba idan har aka ci gaba da samun yawaitar masu kamuwa da cutar Korona. Jami'i a kwamitin na Yaki da Korona,...

Ƙungiyar Ɗalibai ta Gwale ta Kafa Kwamitin Riƙon Ƙwarya

Bayan shafe a ƙalla shekaru sama da biyar kungiyar Dalibai ta karamar hukumar Gwale wato GWALSU, ba ta motsi, a karshen Makon da ya gabata wasu daga cikin daliban karamar hukumar daga makarantu daban daban da kuma masu ruwa...

An Rantsar da Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Ɗalibai ta Ɗan Agundi

Kungiyar Dalibai yan Asalin Mazabar Dan Agundi dake karamar hukumar birni a jihar Kano ta bayyana cewa a shirye take wajen tallafawa gwamnatin jihar Kano wajen dakile yaduwar cutar Korona musamman a makarantun dake mazabar. Sabon shugaban kungiyar, Tahir Jazuli...

Jami’ar Legas za ta Gudanar da Jarrabawar Post-UTME ta Kafar Sadarwa

Shugaban jami'ar jihar Lagos, Farfesa Oluwatoyin Ogundipe, ya bukaci mawadatan Najeriya su tallafawa daliban dake neman gurbin karatu a jami'ar don su samu na'urar Tablet, yayin da jami'ar ta shirya gudanar da jarrabawar Post-UTME ta kafar sadarwa. Ogundipe ya yi...

Ba da Son Ranmu a Ka Koma Makarantu ba, Zamu sake yin Nazarin ranar...

Gwamnatin tarayya a jiya Litinin ta ce ba ta goyan bayan komawa makarantu a ranar 18 ga watan Janairu kuma za ta sake yin nazari kan ranar komawa makarantun. Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu, a yayin taron jawabi da kwamitin...

MOST COMMENTED

Ɗalibai Su Fara Shirin Komawa Makarantu Mako Mai Kamawa – ASUU

Kungiyar malaman jami'o'i ta Kasa ASUU, ta fadawa Dalibai da su fara shirya komawa makarantu mako mai kamawa. ASUU ta fadai haka ne a shafinta...

HOT NEWS