Hukumar NDLEA ta Gano Gonar Tabar Wiwi a Jihar Kano

0
204

Hukumar dake hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano,  ta ce ta samu wasu gonaki a kanan hukumomin Gwarzo, Dambatta , da kuma Ungogo da aka samu wasu mutane sun shuka Tabar wiwi.

Bababan Kwamandan Hukumar Isah Likita Muhammad ne ya bayyana haka wanda ya ce wannan wani Babbar Masifa ce da ya kamata ace anyi gaggawar maganceta a jihar ta Kano.

Likita ya Kara da Cewar ya zuwa yanzu dai Jami’an su sun bazu a loka da sako dake fadin jihar ta kano Domin bin ciko masu irin wannan Dabi’ar ta shuka tabar Wiwi a gonaki dama cikin gidajensu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here