Yanzu-Yanzu: Kotu ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 7 ga Farouk Lawan

0
537

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta yanke hukuncin shekaru 7 ga tsohon shugaban kwamitin majalisar wakilai kan tallafin man fetir, Farouk Lawan.

A yayin zaman shari’ar a yau Talata, kotun ta samu Farouq Lawan da laifin neman toshiyar baki daga Femi Otedola.

Sannan kotun ta umarce shi da ya dawo da Dala 500, 000 ga gwamnatin tarayya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here