Ana Cigiyar Saurayi Mai Shekaru 19 da ya bar gida Tsawon mako guda

0
70

 

Ana cigiyar Wani matashi mai suna Yusuf Abdullahi mai kimanin shekaru 19 ya bar gida ranar litinin din data gabata da misalin karfe 9:30 na safe, yana sanye da wando ruwan kasa da Riga baka ta jersey mai ratsin fari a gaban rigar.

Saurayin dai mazaunin jihar Kano ne.

Duk wanda ya ganshi ko yaji labarin inda yake zai iya neman wadannan mutanen:

1. Junaidu Idris Gezawa

09024823079

 

2.  Adamu Fullo

+234906 419 2376

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here