Yanzu-Yanzu: Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Wani Asibiti a Jihar Kaduna

0
80

Yan bindiga a jiga Laraba sun kai hari babban Asibitin Idon dake Karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna inda suka sace Ma’aikatan jinya 2 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Wata majiya a yankin ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta ce lamarin ya faru ne da daddare.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here