Faɗan ƴan daba ne ya sa muka hana tashe a Kano – Ƴan sanda

0
69

Sashin Hausa na BBC ya wallafa labarin cewa,rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta hana yin tashe a jihar ne saboda yadda wasu ɓata- gari ke amfani da lokacin tashe wajen yin faɗace-faɗacen daba.

A cewar kakakin ‘yan sandan ta Kano, DSP Abdulahi Haruna Kiyawa, hana yin tashe mataki ne na kare al’adar da masu shaye-shaye, da fadan daban ke san lalatawa.

Tashe dai dadaddiyar al’adace da aka shafe shekaru masu yawa ana yi a kasashen Hausa, a cikin watan azumi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here