A Gobe Talata za a tashi da Azumin Ramadana a Kasar Saudiyya

0
91

Sashin Hausa na BBC ya wallafa lanarin cewa, hukumomi a ƙasar Saudiyya sun sanar da ganin watan Ramadan a yau Litinin da marece.

Hukumar Masallatai Biyu Masu Daraja na ƙasar Haramain Sharifain ce ta sanar d ahakan a shafinta na Facebook.

Sanarwar na nufin a gobe Talata za a tashi da azumin Ramadana.

Tun da fari dai sai da shafin ya wallafa hoton wasu manyan malamai na ƙasar a yayin da suke duban watan gabanin Magariba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here