Yanzu-Yanzu: Ƴan Bindiga Sun Ƙara Ƙone Ofishin Ƴan Sanda a Jihar Imo

0
124

An cinna wuta a ofishin Yan Sanda na Karamar hukumar Ehime Mbano dake jihar Imo.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa wasu yan bindiga sun afka ofishin tare da yin harbi kan mai uwa da wabi kafin so cinna wuta a wurin.

Lamarin na zuwa ne bayan tsohon babban sufeton yan sanda na kasa, Mohammed Adamu, ya duba irin barnar da yan bindiga suka yi wadanda suka balle gidan gyran hali da kone ofishin yan sanda a garin Owerro na jihar Imo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here