Yanzu-Yanzu: Bola Tinubu Ya Ziyarci Sarkin Katsina

0
124

Asiwaju Boka Ahmed Tinubu, Jagoran Jam’iyyar APC na kasa, ya kai ziyara ga Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, Sarkin Katsina a Yau Laraba.

Ziyarar na zuwa ne sa’o’i kadan bayan fitar rahotan rashin jituwa tsakanin Tinubu da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda yake dan asalin jihar Katsina ne.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here