Yanzu-Yanzu: Bayan Tsallake Harin Ƴan Bindiga Gwamna Ortom ya Ziyarci Buhari

0
193

Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a yau Talata ya yi tattaunawar Sirri da shugaban kasa Muhamamdu Buhari a fadar Shugaban Kasa dake Abuja kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

A ranar Asabar ne dai yan bindiga suka kaiwa gwamna Ortom hari a yayin da yake dawowa daga gonarsa a garin Tyomo a hanyar Makurdi.

Gwamnoni da kungiyoyi dai sun yi Allah-Wadai da harin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here