Baya ta Haihu: Tijjaniyah ta Kara Tabbatar da Nadin Sanusi a matsayin Khalifanta

0
587

Sheikh Makey Nyass wanda ya sanar da nadin Muhammad Sanusi II a matsayin Khalifan Tijjaniyya na Najeriya, ya kara tabbatar da matsayar da ya dauka kamar yadda wata majiya mai tushe ta shaidawa jaridar PRIME TIME NEWS.

 

Nadin Tsohon Sarkin a matsayin Khalifan ya haifar da cece-ku-ce, inda aka jiyo Sheikh Mahy Inyass na musanta batun nadin nasa.

Jaridar Prime Time News za ta ci gaba da bibiyar wannan lamari tare da sanar mu ku gaskiyar batu kan wannan lamari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here