Yanzu-Yanzu: An yiwa Ganduje Allurar Rigakafin Korona

0
191

 

Anyiwa gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Allurar Rigakafin Korona yanzu haka a asibitin Murtala Muhammad dake Kano

Bayan gwamnan an yiwa Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji da kwamishinan lafiya na jihar Kano, Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Malam Muhamamd Garba da sauran kwamishinoni da ma’aikatan lafiya.

 

Muna tafe da karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here