BIDIYO: Kalli Jawabin Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Na Cika Shekara Daya Akan Mulki

0
164

A ranar Talata 9 ga watan Maris na shekarar 2021 ne, Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya cika shekara guda akan karagar mulki.

Sarki Aminu ya gabatar da jawabi ga manema labarai a fadar sa dake cikin birni, har yayi kira ga mutane da suyi wajen ganin sun bi dokokin kare kai daga kamuwa da cutar COVID-19.

Sarkin ya kuma nemi mazauna garin Kano dasu bayar da hadin-kai ga malaman lafiya yayin da suka kawo masu rigakafin cutar COVID-19 din.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here