Yanzu-Yanzu: Ɗan Mangal Ya Rasu Sakamakon Mummunan Hatsari

0
368

Shahararren Ɗan Kasuwar nan,Alhaji Dahiru Mangal Ya rasa Ɗan sa Mai Suna Nura a yammacin Yau Laraba.

Nura ya rasu ne sakamakon Mummunar Hatsari a baburɗin nan na gudu kamar yadda rahotanni suka tabbatar.

Za’a yi jana’izarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanada a yau a jihar Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here