Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Haramtawa Jiragen Sama Zirga-Zirga a Jihar Zamfara

0
103

Shugaban Kasa Muhamamdu Buhari ya ayyana jihar Zamafara a matsayin yankin da jirgi bazai yi zirga-zirga ba biyo bayan sace dalibai yan makaranta a jihar.

Sannan shugaban kasar ya bada umarnin dakatar da hakar ma’adanai ga kamfanoni masu zaman kansu.

An dauki matakan ne don dakile matsalar tsaro a jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here