Hotuna: Sanata Kwankwaso Ya Kaddamar da Katafariyar Gadar Sama a Jihar Ribas

0
141
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yake gabatar da jawabi yayin bikin bude gadar sama a jihar Rivers

Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da katafariyar gadar sama wacce gwamnan jihar Rivers, Nysom Ezenwo Wike ya gina a birnin Fatakwal yau Talata.

Sanata Rabi’u Musa Kenan tare da Gwamna Wike a taron bikin kaddamar da Gadar
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yake gabatar da jawabi yayin bikin bude gadar sama a jihar Rivers

 

Gwmana Wike da Sanata Kwankwaso

 

Gwamnan Jihar Rivers,

 

Tsohon Gwamnan Kano ya samu rakiyar Abba Gida-Gida

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here