An saka ranar muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Kano

0
1368

 

Daga Junaid Idris Gezawa

Sashin Hausa na BBC ya wallafa labarin cewa,gwamnatin Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta tabbatar wa da BBC cewa ranar Lahadi, 7 ga watan Maris za a shirya muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Jihar ta Kano.

Kwamishinan Yaɗa Labarai ya ce sun shirya tsaf domin gudanar da muƙabalar.

Shi ma Kwamishinan Harkokin Addini Dr. Muhammad Tahir ya tabbatar da BBC saka ranar.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here