Yanzu-Yanzu: Tsohon shugaban hukumar kwastam Dikko Inde ya rasu

0
93

Rahotanni daga jihar Katsina a sun tabbatar da mutuwar tsohon shugaban hukumar kwastam ta ƙasa Dikko Inde.

Wata majiya mai ƙarfi da ke da kusanci da mamacin ta tabbatar wa BBC cewa ya rasu ne a Abuja bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Marigayin, wanda ɗan asalin garin Musawa ne na jihar Katsina, ya rasu yana da shekara 61.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here