Dan’uwana Ba Kashe Kansa ya yi ba, Guba aka bashi – inji Yar’uwar Dalibin Jami’ar FUD

0
204

Iyalan Dalibin nan na Jami’ar tarayya dake Dutse, wanda ake zargin ya kashe kansa saboda sun samu sabani da budurwarsa, sun karyata cewa kashe kansa yayi, inda suka yi ikirarin cewa  kashe shi aka yi.

Yar’uwar marigayin mai suna Hadiza Muhd ta yi bayanin cewa suna da shedar daza ta tabbatar da ikirarin nasu.

Abdul, wanda yake dalibin ajin karshe a jami’ar ta FUD, a sashin koyar da ilimin lissafi, ana zargin ya kashe kansa bayan budurwarsa ta yaudare shi.

Sai dai budurwar tasa ta musanta batun cewa ta yaudareshi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here