Shahararriyar Marubuciya a Shafukan Sadarwa ta Mutu Kwanaki 4 Bayan Bikin Zagayowar Ranar Haihuwarta

0
101

Shahararriyar marubuciyar nan a kafafen sadarwa, Kamuche Doris ta mutu.

Jaridar The Nation ta rawaito cewa ta mutu ne bayan gajeriyar rashin lafiya.

Dan’uwanta Somto, ya tabbatar da rasuwarta.

Doris, wacce ita ce ta kafa kungiyar #NdiIgboAndFriends, ta rasu kwanaki hudu bayan tayi bikin ranar zagayowar haihuwarta.

Jama’a da dama ne suke ta bayyana alhinin rashinta a shafukan sadarwa na zamani.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here