Kamfanin WhatsApp Zai Dakatar da Masu Amfani da GB WhatsApp

0
191

Kamfanin WhatsApp ya sanar da cewa zai goge Akawunt na masu amfani da wata manhajar ta WhatsApp wanda ba kamfanin ne ya samar ba kamar Whatspp Gb.

Kamfanin ya sanar da masu amfani da GB WhatsApp, WhatsApp plus da sauran manhajoji da suke sabawa da na asalinsu- wadanda ke aika tattaunawar WhatsApp daga wata wayar zuwa wata daban.

Kamar yadda suka ce, wasu mutane daban ne suka samar da manhajojin wadanda suka ci karo da ka’idojin amfani da su.

Don haka suka sanar da cewa, zasu dakatar da masu amfani da wadannan Manhajoji.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here