Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Kara nada Mohammed Adamu a matsayin Babban Sufeto Janar na Yan Sanda

0
120

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara wa’adi ga babban Sufeto Janat na yan sandan Najeriya, Mohammed Abubakar Adamu.

A ranar 1 ga watan Fabarairu na 2021 ne dai wa’adinsa ya cika kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here