Yanzu-Yanzu: Ƴan Sanda Sun Kama Nastura Ashir a Kaduna

0
473

Yan sanda sun kama shugaban gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya, Nastura Sharif a Kaduna.

An kama Nastura da wani mai suna Balarabe Rufa’i yayin da suke shirin gabatar da jawabi ga manema labarai kan korar Fulani da ake yi a kudancin Najeriya kamar yadda jaridar Sahelian Times ta rawaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here