Jihohi 5 da Kwamitin Yaki da Korona Ya ja Kunnen ‘Yan Najeriya Kan Ziyartarsu

1
130

Kwamitin Yaki da cutar Korona na fadar shugaban kasa ya ja kunnen yan Najeriya kan ziyartar jihohi biyar na Arewacin Najeriya.

Kwamitin ya yi gargadin ne bisa gazawar jihohin wajen tabbatar da yadda cutar Korona ke yaduwa a jihohin.

Jihohin dai sun hada da:

1. Kogi

2. Yobe

3. Jigawa

4. Zamfara

5. Kebbi

1 COMMENT

  1. Wannan gângnci kenan, saboda dan Nigeria bashi da cikekken tunanin da zai kai zuciya nesa saboda karamin bacin rai, kuma zai iya aikata kome ganin yana da makami, muyi duba ga irin abinda ya faru a Libya, ya ishemu đarasi. Allah ya karemu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here