Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano ta Rufe Asibitin UMC Zahir Dake Janbulo Bayan Samun Masu Dauke da Cutar Korona a Asibitin

0
246

Gwamnatin jihar Kano ta Dakatar da Asbitin UMC Zahir dake Unguwar Janbulo daga yin Aiki biyo bayan samun masu Dauke da Cutar Korona a Asbitin.

Tawagar da suka jagoranci Dakatar da Asbitin Sun Hadar da Kwamishinan lafiya Dr. Aminu Ibraham Tsanyawa da Kwamshinan Yada Labarai Malam Muhammad Garba sai kuma Babban Sakatare a Hukumar dake kula da Asbitoci masu zaman Kansu Dr Usman Tijjani Aliyu.

 

Akwai Karin Bayani nan gaba…..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here