Yanzu-Yanzu: Kwamitin Yaƙi Da Korona Ya Gargaɗi Ƴan Najeriya Kan Ziyartar Jihar Kogi

0
146

An sanya jihar Kogi a matsayin jihar da tafi hadari wajen kamuwa da cutar Korona saboda yadda jihar take kin amincewa da cutar tare da kin yin gwaji da kuma gina cibiyoyin killace mutane.

Kwamitin yaki da Korona na fadar shugaban kasa, ne ya sanar da hakan a yau Litinin, inda ya gargadi yan Najeriya kan ziyartar jihar.

Akwai karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here