An Rantsar da Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Ɗalibai ta Ɗan Agundi

0
428

Kungiyar Dalibai yan Asalin Mazabar Dan Agundi dake karamar hukumar birni a jihar Kano ta bayyana cewa a shirye take wajen tallafawa gwamnatin jihar Kano wajen dakile yaduwar cutar Korona musamman a makarantun dake mazabar.

Sabon shugaban kungiyar, Tahir Jazuli Usman ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da Jaridar PRIME TIME NEWS jim kadan bayan bikin rantsar da shugabannin kungiyar yau Lahadi a Dan Agundi dake birnin Kano.

Comrde Tahir ya ce aikin farko da  kungiyar za ta fara karkashin jagorancinsa shi ne samar da takunkumin rufe hanci da baki ga makarantun yankin don tallafawa kokarin gwamnati na dakile yaduwar cutar Korona.

Sannan ya bayyana farin cikinsa da nasarar da ya samu tare da yin kira ga wadanda basu samu nasara a zaben da aka gudanar ba da su zo su yi aiki tare.

Shi ma anasa jawabin tsohon shugaban kungiyar daliban ta Dan Agundi, Comrade Ibrahim Abubakar Abdu ya shawarci sabon shugaban da ya yi hakuri yayin shugabatar dalibai tare da bayyana irin nasororin da ya samu lokacin da yake rike da shugabancin kungiyar.

Sabbin shugabannin da aka zaba a matakai daban-daban dai su ne:

1. Presidents: Comr. Tahir Jazuli Usman

2. Vice Presidents I: Comr. Mahmud Habib Mahmud

3. Vice Presidents II: Comr. Fiddausi Umar Ishaq

4. Secretary General: Comr. Zubair Muhammad

5. Assistant Secretary General: Comr. Aliyu Yusuf Abubakar

6. Financial Secretary: Comr. Sulaiman S. Baba

7. Treasurer: Comr. Abdullahi Shitu Auwalu

8. Public Relations Officer I: Comr. Nuhu Bashir Muhammad

9. Public Relations Officer II: Comr. Sani Hussain Indabawa

10. Academic Director I: Comr. Sulaiman Muhammad Abbati

11. Academic Director II:
Comr. Fatihu Ibrahim Shehi

12. Auditor I: Comr. Habib Tijjani Yusuf

13. Auditor II: Comr. Hassan Auwal Zangina

14. Social Director I: Comr. Abba Akilu Sabo

15. Social Director II: Comr. Naziru Adam Alkasim

16. Welfare Officer I: Comr. Sani Sadisu

17. Welfare Officer II: Comr. Maimuna Haruna Imam

18. Sport Director: Comr. Yusuf Akilu Sabo

19. Guidance and Counselling Officer I: Comr. Muhammad Ghali

20. Guidance and Counselling Officer II: Comr. Dahiru Yusuf Muhammad

21. Women Mobilizer: Comr. Nafisa Mu’awiyya

DASA Students Representative Assembly Leadership

1. Rt. Hon. Speaker: Abdulrahman Nura Indabawa

2. Deputy Speaker: Sen. Abdulrahman Habibu Sulaiman

3. Parliamentary Secretary: Sen. Hassan Hassan Abdullahi

4. Deputy Parliamentary Secretary: Sen. Yakubu
Yakubu Adamu

5. Chief Whip: Sen. Ibrahim Bashir

6. Deputy Chief Whip: Sen. Abdullahi Ahmad Jidda

7. Sen. Abdullahi Ibrahim, Member

8. Sen. Yusuf Shehu Garba, Member

9. Sen. Abubakar Ibrahim, Member

10. Sen. Maimuna Yahaya Sabi’u, Member

11. Sen. Nazifi Musa Sulaiman, Member

12. Sen. Sadiq Muhammad Bello, Member

13. Sen. Mansur Rabiu Muhammad

14. Sen. Aliyu Mustapha Ali, Member

15. Sen. Isma’il Najib Idris, Member

16. Sen. Shafi’u Musa, Member

17. Sen. Umar Adamu Adam, Member

18. Sen. Umar Hamisu, Member

19. Sen. Zahradeen Haruna, Member

20. Sen. Ibrahim Auwal Hussain, Member

20. Sen. Khadija Hussain Abdulrahman, Member

Taron bikin rantsuwar ya samu halartar masu unguwanni da shugabannin al’umma na yankin Dan Agundi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here