Mabiya Addinin Kiristanchi 210 Suka Sauya Addininsu Zuwa Addinin Musulunci a Kasar Ghana

0
203

 

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Kiristoci Kimanin 210, Da ‘Ya’yansu Sun Musulunta A Kauyen Jadebri, Dake Yankin Bandai A Kasar Ghana.

Mabiyan sun sauya Addinin nasu ne yayin da suka Gano musulunci, shine Addinin gaskiya Wanda ya wanzar da zaman lafiya a duniya baki daya.

Limamin Garin Jadberi, shine Wanda ya karbesu ya basu kalmar shahada, yayi Alkawarin cigabada karantar dasu Addinin musulunci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here