Ta Hallaka budurwa da mijinta zai Aura ana saura kwana 7 Ayi aurensu

0
102

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Lamarin da yafaru a Garin Gamariya dake yankin Karamar Hukumar Doguwa a jahar Kano, matar Mai Suna Aisha, ta Hallaka budurwar da mijinta zai Aura Mai Suna suwaiba, ana saura kwana bakwai Ayi daurin aure.

Aisha ta Kira suwaiba a waya, ta yimata wayo tace tazo su hadu a wani kango dake Garin na Gamariya, isarta kangon keda wuya ya zaro wuka ta caka mata A wuya. Nan take ta Rasu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here