Gwamnatin Kano ta bada Umarnin rufe Gidajen kallo da Gidajen Biki sakamakon karuwar masu cutar korona

0
140

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Gwawmnan jahar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, yabada Umarnin rufe gidajen kallo, da kuma kafatanin guraren taro wato (event centres) a fadin jihar sannan ta bada umarnin kafatanin, ma’aikatanta su zauna a gida. Sakamakon karuwar masu dauke da cutar Covid 19 a cikin jihar Kano.

A cikin wata sanarwar da babban sakataren yada labarai na Gwawmnan Kano, Malam Abba anwar, ya fitar a safiyar yau Gwambantin Kano, ta yi umarnin da a rufe Gidajen shakatawa da Kulob Kulob Gudun yaduwar annobar cutar Cobid-19

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here