Yanzu-Yanzu: Majalisar wakilai ta sake tsige shugaba Trump

0
161

Sashin Hausa na RFI ya wallafa labarin cewa, Donald Trump ya zama shugaban Amurka na farko da majalisar wakilan kasar ta tsige shi daga mulki sau biyu, bayan da a ranar Laraba 13 gawatan Janairu jumillar ‘yan majalisa 232 ciki har da ‘yan jam’iyyar Republican 10 suka jefa kuri’ar tsige shugaban, saboda tunzura magoya bayansa da yayi wajen tayar da tarzoma a zauren majalisar dattijai a makon jiya.

Akwai karin bayani nan gaba……

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here