Yanzu-Yanzu: An Saki Sakamakon Jarrabawar NECO

0
398

Hukumar shirya jarrabawar kammala Sakandire ta NECO ta saki sakamakon jarrabawar na shekarar 2020.

Magatakardar hukumar, Farfesa Godswill Obioma ne ya sanar da sakin sakamakon yayin taron manema labarai a Shelkwatar hukumar dake Minna a jihar Niger.

Ya ce an samu karin kaso 2 na wadanda suka zana jarrabawar kuma suka samu Credits biyar da sama da haka a kowanne Subjects.

Sannan ya ce an soke rijistar makarantu 12 bisa kama su da laifin satar amsa.

 

Akwai karin bayani nan gaba……

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here