An Buƙaci Al’umma su dinga Tallafawa Marayu da Marasa Karfi

0
231

 

An bukaci kungiyoyi da dai-daikun mutane su dinga tallafawa marayu da al’umma gabadaya.

Bayanin hakan ya fito ne ta bakin shugabar gidan Marayu na Kano,  Hajiya Aisha sani kurawa, ayayin da wasu matasa suka kai taimakon Sutturu da kudi gidan marayun

Shugaban Matasan  ya ce sun kai wannan tallafin ne Dan su rage wa mazauna gidan radadin rayuwa.

Wani Mai suna UMAR da ya kasance manba a group din ya bayyana farin cikin sa da yadda suka mika tallafin ga gidan marayun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here